Advertising
Advertising
Labarai

Shugaba Buhari ya mika sakon jajantawar sa ga Gwamnatin Amurka akan guguwar data hallaka mutane sama da dari 100

Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa gwamnatin Amurka da mutanen kasar akan mahaukaciyar guguwar da ta kashe sama da mutum 100 a Jihohi shida.

Advertising

A wata sanarwa da mai magana da yawun Shugaban
kasar Garba Shehu ya fltar, Shugaban ya bayyana damuwar sa kwarai kan yadda gidaje da makarantu da wuraren sana’o’i da asibitoci suka Ialace.

Shugaban ya yi kira ga mutanen Najeriya su taya
sauran mutanen duniya addu’a ga wadanda suka rasa
ransu da kuma samun saukin wadanda suka jikkata.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button