Wata rigima na shirin kunno kai tsakanin wasu Jaruman Kannywood, Aminu S Bono, Ayatullahi Tage, KB International
Kamar yadda kuka sani ana yawan samin cece-kuce da fadace-fadace a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood musamman a wannan lokacin da da Jarumai cikin Masana’antar suka yi yawa.
Idan bazaku manta ba a kwanakin baya Masana’antar Kannywood sai da ta hargutse da yawan fadace-fadace wanda har ma Jama’a suke tunanin Masana’antar zata iya rushewa.
To amma bawan wannan lokacin sai komai ya dai-dai ta ba’a sake jin wani tashin hankali ba har kawo wannan lokacin.
To a yau kuma mun sani wata wallafar bidiyo daga Tashar “Kundin shahara” wanda take kan manhajar Youtube, inda suka wallafa wata bidiyo da take nuna cewa wata rigima tana shirin kunno kai tsakanin wasu Jarumai uku 3.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kusan Jaruman da wasu shirin kunno rigima a tsakanjn su.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.