Advertising
Advertising
Labarai

Yadda aka wulakanta Malaman addini a fadar Shugaban Kasar Nageriya, Sheikh Aminu Daurawa

A cikin wata bidiyo da muka samu a yanzu wanda Tashar “Kundin shahara” ta kawo munga Ficaccan Malamin addini Sheikh Ibrahim Daurawa yana addu’a akan Allah ya kawo mana zaman lafiya a Kasar mu Nageriya.

Advertising

Sannan Malamin yake kara rokon Allah ya fidar damu cikin wani mawuyacin halu da muke ciki a yanzu, domjn babu wanda zai fidda mu sai Allah.

Bayan haka ya yiwa shugabannin Kasar Nageriya addu’ar Allah ya cikadu da tausayi kuma Allah ya cika zukatan su da rahama ya hada su da mashawurta na kwarai.

Malamin ya kara da cewa: Wallahi har tausayin Mutum yake idan ya sami mulki a Kasar Nageriya sabida mugayen mashawurta, sannan kuma yake wallahi idan ka zama shugaba ko na Lokacl Government, kona Jiha, kona Kasa, makaho ake maida kai.

Advertising

A cikin bibiyon Malamin yayi fadakarwa sosai sannan kuma yaja hankalin jama’a akan shugabancin Kasar Nageriya.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Sheikh Aminu Daurawa.

https://youtu.be/QCX9n8ce7BU

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button