Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

A wannan karon Jaruma Rahama Sadau ta wallafa hotunan da masoyanta suka mata fatan alkairi da addu’a ta gari

Kamar yadda kuka sani Jarumar Masana’antar Kannywood Rahama Sadau ta shahara wajan wallafa zafafan hotunan ta a shafin ta na sada zumunta Instagram.

Advertising

A yau wannan lokacin ma munci karo da wasu sabbin hotunan da Jaruma Rahama Sadau ta wallafa a shafin nata, wanda suka yi matukar kyau sannan kuma masoyanta suka yaba.

Wanda a a kwanakin baya idan Jarumar ta wallafa hotunan nata sai dai mabiyanta suka rinka yi mata cece-kuce da maganganu marasa dadi, duba da yadda take daukar hotunan wanda suna sada shari’ar addinin Musulinci.

Amma a wannan karon Jarumar ta sauya salo inda take daukar hotunan nata cikin shiga mai kyau da irin ta kwanakin baya ba.

Advertising

Ga sabbin hotunan da Jaruma Rahama Sadau ta wallafa nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button