Labaran Kannywood

Allahu akbar: Yadda aka gudanar da sallar jana’izar Jarumi Sani Garba SK a Kano

Allahu akbar Duniya: Yau da safe da misalin karfe tara 9:00 aka gudanar da jana’izar Jarumin Masana’antar Kannywood wanda yasha fama da rashin lafiya Sani Garba SK.

Abokan sana’ar sa Jaruman Kannywood da dama sun halarci wajan jana’inar tasa, sannan kuma bayan Jaruman Kannywood Jama’a ‘Yan uwa da abokan arziki da dama sun halarci jana’izar tada.

Inda muka samo bidiyon jama’ar Jaruma Sani Garba SK a Tashar “Nagudu Tv” dake kan manhajar Youtube, inad a cikin bidiyon zaku ga yadda aka gudanar da jana’izar Sani Garba SK.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/_nHQwsS2Dxo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button