Labaran Kannywood
Da dumi dumi: Jarumar Kannywood Ummi Rahab ta bayyana asalinta da kanta a wani Bidiyon ta.
Sabon labari daga bakin jaruma ummi rahab ta bayyanawa duniya gaskiyar asalinta, original full video,
Advertising
Wannan labarin mun sameshi ne daga bakin jaruma ummi rahab sannan kuma tace tana mai fatinciki,
Sannan kuma tace wannan labarin da zatabayar ba maganar karya acikin wannan labarin.
Ummi Rahab tana dai daga cikin jaruman masana antar kannywood mata sai dai dalilin da yasata ta dena film din Hausa sabida sun samu matsala da wani babban jarumin masana antar kannywood jarumi Adam A Zango.
Advertising
Wannan shine dalilin da yasa ta dena harkar film din Hausa,
zaku iya kallon Bidiyon a kasan wannan rubutu.
Advertising