Gwamnatin Jihar Kano karkashin Abdullahi Ganduje ta haramtawa Daliban Sheikh Abduljabbar yin Maulidi a Jihar
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Abdullhai Umar Ganduhe ta haramtawa Daliban Sheikh Abduljabbar yin Maulidi a Jihar.
Har yanzu dai ana cigaba da samin sa’in sa tsakanin Gwamnatin Jihar Kano da Sheikh Abduljabbar, wanda a halin yanzu ma ta hana Daluban Malamin yin Maulidi.
To kasancewar a halin yanzu Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi tafiya kuma a bisa doka idan Gwamna baya nan mataimakin sa ne yake tafiyar da mulki, shine yasa Daliban Sheikh Abduljabbar suke zargin mataimakin Gwamnan akan hana su Maulidi da akai.
Don haka wannan dalilin ne yasa Daliban na Abduljabbar suka rubuta budaddiyar wasika kai tsaye zuwa da mataimakin Gwamnan, wanda a yanzu kuma zakuji abin da Daliban Sheikh Abduljabbar suka suka rubuta a cikin bidiyon dake kasa.
Domin kuji abin da Daliban Sheikh Abduljabbar suka rubutu a cikin wannan wasikar, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.