Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Malam Adamu a cikin shirin Kwana Casa’in ya bayyana cewa bashi da ra’ayin zama Gwamna a zahiri

Malam Adamu a cikin shirin Kwana Casa'in ya bayyana cewa bashi da ra'ayin zama Gwamna a zahiri

Tsohon Jarumi a Masana’antar Kannywood Ado Ahmad Gidan Dabino wanda aka fi sani da Malam Adamu a cikin shirin nan mai dogon zango Kwana Casa’in wanda Tashar Arewa24 take haskawa.

Advertising

Ba bayyana cewa: Ko kadan bashi ba ra’ayin zama Gwamna a zahiri a zahiri.

Malam Adamu dai yana taka rawa ne a matsayin Gwamna a cikin shiri mai dogon zango Kwana Casa’in, sai dai Malam Adamu ya bayyana cewa Fim daban zahiri daban don haka a zahiri ko kadan bashi da ra’ayin zama Gwamna.

Jarumi Malam Adamu ya bayyana haka ne a lokacin da suka yi shira da Gidan Jaridar BBC Hausa a cikin wannan shirin nasu na Daga bakin mai ita.

Advertising

Domin kuji cikekken labari akan abin da Malam Adamu na cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/UdKJqUduEFw

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button