Labaran Kannywood
Bayani akan Jaruman Kannywood da suka rasu a shekarar 2021 da kuma cututtukan da suka yi ajalin su
Bayani akan Jaruman Kannywood da suka rasu da kuma cututtukan da suka yi ajalin su
Kamar yadda kuka sani anyi rashe-rashe da dama a Masana’anyar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, inda aka rasa zakakuran Jarumai masu tashe a Masana’antar.
Advertising
To a yanzu Tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube ta wallafa wata bidiyo inda aka yi bayanan wasu Jaruman Kannywood wanda suka rasu.
Domin kuji cikekken bayani akan Jaruman da suka rasu a Masana’antar Kannywood sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tdaye.
Advertising
Advertising