Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Da dumi dumi: Adam fasaha na gab da angwance da nana ta Film din izzar so.

Wani saban al’amari na dab da faruwa a masana’antar kannywood na aure adam fasaha da Nana jaruma a Film fin izzar so.

Advertising

A satin daya gabata ne wasu hotunan Adam fasaha da Nana izzar so suka karade kafar sada zumunta, irin wanda amarya da ango suke dauka na kafin aure.

Ganin fitar hotunan ya bawa mutane mamaki kasan cewar Adam fasahar tsohon mijin Momee Gombe ne kuma Nana kawar tace, Haka yasa mutane suke ganin kaman taci amanar ta.

Saidai abin mamaki da yawan yan Film basu yi musu fatan Alkhari ba kaman yadda aka saba yiwa sauran mutanen da suke aure ba a masana’antar.

Advertising

Hakan yasa wasu suke zargin ko irin hotunan da ake ne na tallan kaya ko kuma gidan hoto. irin wanda jarumi ali nuhu ya taba yi da wata budirwa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button