Uncategory
Gasar rawar da mansura isa tasa mama daso na sahun gaba wajen gasar.

Mama daso ta kasance tsohuwar jarumar kannywood wacca har yanzu Ana fafatawa da ita.
Haka zalika mama daso ta shafe sama da shekara 30 a cikin Shirin Fina finan hausa, Haka zalika itama kan ta mansura isa ta kasance tsohuwar jarumar kannywood wacca har yanzu tana bada gudin mawa.
Babban abin mamaki shine yadda aka dauki tsawon lokaci Ana yin abubuwan ban mamaki a tsakanin mama daso da mansura isa.
Koda yake auren mansura isa da sani daniya mutu, Ammma harta yanzu a kwai kyakkywar alaka a tsakanin su, Muna fatan zasu cigaba da girmama juna da ganin mutuncin juna da soyayya Mai kyau.