Uncategory

Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi ta girgiza wasu jarumai a Kannywood

Jarumar kannywood nafisa Abdullahi tayi matukar girgiza matan kannywood da sakin wani sabon video.

Haka zalika Adam a zango Shima ya saki sabon video inda yake Wasa da kudin sa.

Adam a zango Yana Kara nunawa duniya cewa shi ba talaka bane face mutunne Mai matukar kudiHaka zalika Yana Kara godewa Allah da yabshi kudi da daukaka da dubban masoya afadin duniya.

munawa jaruma nafisat Abdullahi fatan alheri allah ya temaketa yasa mata albarka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button