Labaran Kannywood
Malam Ali na cikin Shirin Kwana Casa’in 90 ya bayyana bacin ran sa kan kashe-kashen Mutanen da ake a Arewa
Malam Ali na cikin Shirin Kwana Casa'in 90 ya bayyana bacin ran sa kan kashe-kashen Mutanen da ake a Arewa
Kamar yadda kuka sani har kawo yanzu wasu daga cikin Jaruman Kannywood suna bayyana bacin ran su akan kashe-kashen Mutanen da ‘Yan ta’adda suke a Arewacin Nageriya, musamman Jihar Sokoto da kuma Zamfara.
Advertising
To a yau ma Ficaccan Jarumi wanda ya shahara a cikin shirin nan mai dogon zango Kwana Casa’in 90 wato Malam Ali, ya bayyana a cikin wata bidiyo inda yake nuna bacin ran sa akan kashe-kashe Mutanen da ake a Arewacin Nageriya.
Domin kuji maganar da Malam Ali na cikin shirin Kwana Casa’in 90 yake fada a cikin wannan bidiyon kan rashin tsaro da ta’addancin da ya addabi al’ummar Arewa, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Advertising
Advertising