Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Rayuwar Marigayi Sani Garba SK tare da abokan sana’ar sa, Allah kaji kan rai

Rayuwar Marigayi Sani Garba SK tare da abokan sana'ar sa, Allah kaji kan rai

Kamar yadda kuka sani a ranar Alhamis ne aka gudanar da jana’izar Jarumin Masana’antar Kannywood Sani Garba SK a Gidan sa dake unguwar Mandawari dake Jihar Kano.

Advertising

Jarumi Sani Garba SK ya dauki kimanin tsawon sgekarar uku 3 yana fama da rashin lafiya a tsatstsaye, amma rashin lafiyar ta taso masa ne a baya bayan nan inda ya shafe mako biyar yana kwance a asibiti.

Furodusa na Masana’antar Kannywood Abdul Amart mai kwashewa shi ya bayyana wannan labarin a lokacin da suke tattaunawa da BBC Hausa.

A yanzu kuma mun kawo muku wasu hotuna daga cikin hotunan Marigayi Sani Garba SK wanda suka yi rayuwa cikin farin ciki tare da abokan sana’ar sa.

Advertising

Ga hotunan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button