Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An danganta Momee Gombe da chanjar Rahama Sadau wajen shigar tsiraici.

Jarumar Kannywood momee Gombe ta fara shan zafafan kalamai bayan wata riga datasa tai hoto da ita.

Advertising

Momee Gombe ta saka wata riga wadda kusan ta bayanar da kirjinta yake a bude, wanda hakan ya nemi zubar mata da mutunci wajen mabiyanta.

Haka zalika an danganta momee Gombe da chanjar Rahama Sadau wajen jawo magana, Sabida wannan ba shine karo na farko da jarumar tai shiga irin wannan ba.

ko a kwannan baya jarumar tayi irin wannan shigar me bayyana tsiraici tai Bidiyon wata waka da ita, daga baya tayi Bidiyo tana mai nadamar abinda tayi.

Advertising

Wannan shine irin sakunan da jarumar ta ringa samu daga wajen masoyanta na bacin rai ga wannan shiga da tayi, wasu kuma na yaban irin wannan shiga.

ku cigaba da bibiyar hausadailynews.com domin samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button