Advertising
Advertising
Uncategory

Game da rashin yin magana akan matsalar tsaron Nageriya an kafawa Malam Isah Ali Fantami kahon zuka

Game da rashin yin magana akan matsalar tsaron Nageriya an kafawa Isah Ali Fantami kahon zuka

Kamar yadda har kullum ake yawan cece-kuce da maganganu akan matsalar tsaron Kasar Nageriya Musamman Arewa, inda al’umma suke gamin shugabannin Kasar sun kasa tabuka komai sun yi shiru da bakin su.

Advertising

To abin ba wai iya lan shugabanni ya tsaya ba har ma da wasu Malamai wanda ake ganin idan sukayi magana za’a sassauta abin, domin Malamai ma sukan iya sa baki akan matsalar tsaron dake addabar Nageriya musamman Arewacin Kasar.

A wannan lokacin Jama’a da dama sun kafara Sheikh Isah Ali Fantami kahon zuka rashin yin magana da yayi kan matsaton tsaro.

Domin kuji cikekken bayaani sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button