Labaran Kannywood
Jarirai 12 da manyan jaruman kannywood suka haifa a shera 2021.
Aure yay albarka kalli jaruman kannywood 12 da aka haifa musu jarirai a shekarar 2021.
kaman yadda kuka sani dai hausa daily news tana kawo muku video kala kala na jaruman kannywood.
Haka yasa muka kawo muku jaruman Kannywood din da suka sami karuwa a shekarar 2021, Zaku iya kallon jaruman da ya’yan nasu a Bidiyon dake kasan rubutun nan.
Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samu zafafan labarai.