Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumar Kannywood maryam malita ta tuna da yar uwarta balaraba.

Allah mai yadda yaso jarumar Kannywood maryam malika ta tuna da mutuwar yar uwarta Balaraba Muhammad wadda allah yay mata rasuwa tun da jimawa.

Advertising

Maryam malika kanwace ga Balaraba Muhammad jaruma a masana’antar kannywood wadda itace silar kawota harkar Film.

Maryam ta tuna da yar uwarta ta hanyar rera mata wata sabuwar waka, wadda take cewa balaraba tatafi kenan Sai watarana gami da yimata roka mata gafarar Ubangiji.

A yanzu haka Maryam itama ta dawo harkar Film tun bayan mutuwar auren ta. inda ta fito a wasu Bidiyon wakoki da dama tareda Abdul m shareef.

Advertising
https://youtu.be/0hsO88TioaY

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button