Labaran Kannywood

Matar adam Zango ta dawo harkar fim bayan rabuwarsu da aure tsawan shekara 13.

Amina Uba Hassan, tsohuwar matar Fitacen jarumin kannywood wanda dauraran sa ke haskawa Adama A Zango ta dawo harkar Film a matsayin jaruma.

matar jarumin wadda akaci sani da Maman haidar tafara Film tun a shekarar 2000 kana daga bisani ta auri jarumi Adam A Zango a shekara 2007.

Ta haifi yaro daya da jarumin tun a 2008 kafin daga bisani su samu rabuwa da jarumin.

Bayan da auren nasu ya mutu ne aka fara ganin maman haidar cikin wani series da kamfanin 2effects ke haskawa a gidan talabijin din Arewa24 mai suna Gidan Danja.

Amina wadda aka haifa a garin kaduna tace ta dawo harkar film da karfinta kuma a wannan lokacin samane iya karta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button