Labarai
Wasu daga cikin Malaman addinin Musulinci sun yiwa Shugaba Buhari kacha-kacha akan akan matsalar tsaro
Wasu daga cikin Malaman addinin Musulinci sun yiwa Shugaba Buhari kacha-kacha akan akan matsalar tsaro
Kamar yadda kuka sani har yanzu dai Malamai suna magana akan sha’anin tsaron Kasar Nageriya duba da yadda sha’anun tsaron ya tabarbare a wannan lokacin.
Advertising
To yanzu kuma mun sami wata bidiyon daga wata Tasha dak kan manhajar Youtube mai suna Al-FurQan wal huda Tv, inda a cikin bidiyo muka ga wasu manya-manyan Malaman addini suna martani ga Shugaba Muhammad Buhari akan matsalar tsaro.
A cikin Malama da suka yi wannan martanin ga Shugaba Muhammad Buhari sun hada da, Dr Muhammad Sani umar R/lemo, Dr Mansur Ibrahim sokoto, Sheikh Tijjani yusuf Guruntum.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising