Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruman Kannywood da Suke Matukar Kama da Junansu wanda ba kowa ya lura da hakan ba.

Jerin wasu Fitattun Jaruman Kannywood da Suke Matukar Kama da Junansu wanda ba kowa ya lura da hakan ba.

Advertising

Masana’antar Kannywood nada tarin jarumai wanda sukai shuhura wasu daga cikin su suke kamanceceniya da juna.

Tashar Arewapakage ta hada mana cikaken Bidiyon da ke dauke da jaruman Kannywood da suke kamanceceniya da juna wanda da yawan mutane basu san hakan ba sai dai in sun gani.

Mungode da bibiyar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button