Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An tantance wasu wakokin Hausa guda 5 wanda aka Jam’a suka fi sauraron su tare da kallon su a Youtube

Kamar yadda kuka sani a ko wace shekara ana tantace wakokin Hausa da al’umma suka fi kallon ta ko kuma sauraran ta domin a yiwa wannan mawakin karin girma.

Advertising

To a yau kuma mun kawo muku jerin wakokin Hausa wanda aka fi sauraron su da kuma kallon su a shekarar 2021.

Shafin Kannywood Empire sune suka tantance wakokin da aka fi sauraron su tare da kallon su a shekarar 2021, ga jerin wakokin da aka fi sauraron su tare da kallon su a shekarar 2021.

(1). Labarina – Happy birthday LAILA = 5.8 Million.

Advertising

(2). Labarina Dena kuka = 3.7 Million.

(3). Mijin Mata Hudu = 3.5 Million.

(4). Dama = 2.3 Million.

(5). Labarina Dawo Dawo = 2 Million.

Cc @naziru_sarkinwakar_san_kano @aminusaira @real_yamubaba @real_zainab_sambisa @namenj @hamisu_breaker_dorayi @abubakar_s._shehu @nafeesat_official @nuhuabdullahi.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button