Wakokin Hausa
Auta Mg boy – Ina sonki (official Audio).
Fitaccen mawakin hausa wanda ludayinsa ke kan dawo Auta Mg boy ya sake sakar muku sabuwar wakar sa mai taken suna “INA SONKI“.
Mawakin ya saki wakar ranar 18-11-2021, mawakin yayi wakar ne akan soyayya kasan cewar yayi fice wajen rera wakar soyayyay.
Zaku iya Download din wakar ko kuma ku saurara.
Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da kasan cewa damu a koda yaushe