Advertising
Advertising
Labarai

Cikin rashin tsoro Sheikh Mansur Sokoto ya aikawa da Shugaba Buhari sako akan abin daya mance

Cikin rashin tsoro Sheikh Mansur Sokoto ya aikawa da Shugaba Buhari sako akan abin daya mance

A kwanan nan dai Malamai suna dage waja aikawa Shugaba Muhammad Buhari sako akan abubuwan da suke faruwa a wannan lokaci na ta’addanci da kashe-kashen Mutane.

Advertising

Wanda a yanzu haka Malamai da dama sun aikawa Shugaba Buhari sako akan abun dake faruwa domin yayi yunkuri wajan karo karshen al’amarin, inda har yanzu ba’a daina aika wannan sakon ba.

To a yau ma mun sami wata bidiyon daga Tashar “Tsakar gda” dake kan kan manhajar Youtube inda suka wallafa bidiyon Sheikh Mansur Sokoto cikin rashin tsoro yana aikawa Shugaba Muhammad Buhari sako kan abin da ya mance.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji irin abubuwan da Sheikh Mansur Sokoto yake fada a cikin sakon da yake aikawa Shugaba Muhammad Buhari.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button