Advertising
Advertising
Labarai

Dan ta’adda Bello Turji ya aika wasikar neman sulhu ga sarkin shinkafi Gwamna da shugaban kasa Bubari

Dan ta'adda Bello Turji ya aika wasikar neman sulhu ga sarkin shinkafi Gwamna da shugaban kasa Bubari

A karshe dan ta’adda Bello Turji ya aikawa Sarkin shinkafi Gwamna da shugaban kasa takardar neman sulhu.

Advertising

A kwanan nan babu labarin da yake daukan hankalin ‘Yan Nageriya da ma makwafta irin irin labarin mummunan ta’addancin dake faruwa a yankin Jihar Zamfara da Sokoto da kuma hanyar Abuja da Kaduna.

Inda al’amarin ya yi tsamari har ma ake yawan aika koke ga Gwamnati da ta dauki matakun da ya dace domin magance wannan bala’i na ta’addanci, da kuma dawo da zaman lafiya a yankunan da abin ya shafa.

A halin yanzu dai Gwamnati taji koken al’umma domin a halin yanzu labarin da muke samu a kafafan sada zumunta, Sojoji sun mamayi yankin Sokoto inda wannan shahararran dan ta’addan yake wanda sunan ya karade kafafan sada zumum wato Bello Turji.

Advertising

Wanda a halin yanzu wasu suna bayyana cewa an masa mummunann rauni wasu kuma suna cewa ya mutu.

Domin kuji cikekken labari akan wannan shahararran dan ta’addan Bello Turji, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button