Labaran Kannywood
Gimar ya wadi kalli yadda mansura isa take tikar rawa a kafar TikTok.

Girma ya wadi bullar bidiyon mansura isa tana tikar rawa a TikTok ya jawo cece kuce.
wasu matasa sun gayawa mansura isa magana bayan sakin wani Bidiyo da tayi a shafin TikTok, wanda mutane da dama suka siketa aka wannan rawa.
sai dai dama ba wannan ne karo na farko da jarumar take tikar rawaba ta dora a shafin nata, amma wannan yafi ko wanne jan magana.
zaku iya kallo Bidiyon rawar jarumar a kasan wannan rubutun.