Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Irin matsanacin halin da momee Gombe ta shiga bayan jin labarin aure tsohon mijinta da minal Ahmad.

Tsohon Mijin Momee Gombe na da Adam fasaha ya wallafa wasu sababbin hotunan aurensa shida Minal Ahmad Wanda kukafi sani da Nana acikin Shirin izzar so.

Advertising

Adam fasaha ya Dade acikin masana’antar kannywood kasancewar baya fitowa acikin Fina finan Hausa shiyasa mutane da dama Basu Sansa ba Kuma yakasance tsohon mijin Momee Gombe ne.

A lokacin da Momee Gombe Suka rabu da tsohon mijinta, Adam fasaha yafito yayi wani bidiyo inda yake bayyana cewar wasu daga cikin kannywood daman basa Ƙaunar aurensa da Momee Gombe shiyasa suke murnar rabuwarasu.

Zaku iya kallon video dake kasa domin jin irin halin da jarumar ta shiga bayan samun labarin minal da tsohon mijinta zasu angwance.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button