Labaran Kannywood

kalli Bidiyon wata budirwa da zata kashe kanta dabida Ali nuhu.

Wata budirwa mai kimanin shekara 23 yar asalin garin daura ta nemi hallaka kanta akan jarumi ali nuhu.

kaman yadda kuka sani dai ali Nuhu Jarumi ne a masana’antar kannywood wansa ake masa lakabi da Sarki sabida irin sunan da yake dashi da kuma fada aji a Masana’ntar.

Matashiyar mai suna Na’ima Yar’Mama ta bayyana haka me a shafin Ahmad Ali Nuhu bayan ya wallafa hoton mahaifin nasa a shafin, taje wajen bangaren comment take cewa matukar mahaifin sa bai Aure taba zata kashe kanta.

Inda shi Ahmad Ali Nuhu bewani yi halin ko inkula da itaba a game da halamanta illa murmushi kawai dayayi, wane fata zakuyi gareta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button