Advertising
Advertising
Labarai

Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya sake yin abin da ya janyo cece-kuce da zage-zage

Shugaba Kasa Muhammad Buhari ya sake yin abin da ya janyo cece-kuce da zage-zage

Shugaban Kasar Nageriya Muhammad Buhari ya kuma janyo wani sabon abin babban abin magana, wanda ya janyo Mutane sukai ta zage-zage a kai.

Advertising

Har yanzu Mutane suna cigaba da nuna bacin ran su akan yadda Buhari yake tafiyar da tsarin mulkin Kasar Nageriya, kuma yadda ake ta kashe Mutane ba dare ba rana a Nageriya musamman ma bangaren Arewacin Kasar.

Shi ne kowa ya fito yake nuna rashin din dadin sa inda ake ta aikawa da Shugaba Muhammad Buhari sako ta kowanne bangare.

Sai dai babban abin da yake bawa Mutane mamaki shi ne, mai yasa har yanzu Gwamnati taki daukar kwakkwaran mataki a kai.

Advertising

Domin kuji cikekken balarin akan abin da shugaba Muhammad Buhari ya sake wanda ake ta cece-kuce, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/IefV3Ds_N1E

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button