Labaran Kannywood
Adam A Zango ya koka kan wata shigar banza da tsohuwar matarsa tayi.
Jarumin kannywood Adam A Zango ya koka kan shigar banza da tsohuwar matarsa da suka rabu takeyi.
Advertising
Tsohuwar matar Adam A Zango wadda akafi sani da Maryam Ab Yola ta saki wasu hotunan tare da shigar banza, wanda hakan ya ja mata cece kuce.
kasan cewar ba wannan ne karo na farko da jarumar take shigar banza ba ta dora kuma a shafinta.
Jarumi adam a zango ya nuna kishinsa akan wannan shiga da tai duk da cewar basa tare amma hakan yana sosa masa rai.
Advertising
Mungode da bibiyar shafin mu.ku cigaba da kasan cewa damu domin samun zafafan labafai.
Advertising