Advertising
Advertising
Labarai

Bidiyon wani matashi daya nemi a kashe shi akan Muhammad Buhari.

Tofa wani matashi mai suna shamsu Mukhtar yace babu wanda ya isa ya hanasu son Buhari kuma yanzu suka fara sonshi.

Advertising

Matashi dan karamar hukumar municipal ya bayyan haka ne wani Bidiyo daya saka a shfin TikTok wanda yake cewa sai dai a kashe su akan soyayyar shugaba Muhammad Buhari domin kuwa yanzu suka fara.

Sai dai marashi ya kawo hujojin sa na son shugaban inda yace cewa, A mulkin shugaban ya sai mota ya samu kudi dan haka babu abinda zai ce sai godiya ga shugaban.

Matsayin ya kara da cewa duk wanda ya sake zagin buhari sai sun ci uwatai. domin kuwa babu abinda basu samu dashi ba.

Advertising

Ga cikaken Bidiyon matashin.

https://www.instagram.com/tv/CXs_Ap-jUHm/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button