Labaran Kannywood

Fitar wani Bidiyon tsiraici da ake zargin Aisha Najamu izzar so ce ya bar baya da kura.

An fitar da wani sabon rahoto da yake bayyana an zargin jarumar kannywood wacca kukafi sani da aisha najamu izzar so da aikata ba dai dai ba.

Wannan shine zargi mafi Muni da aka taba yiwa Aisha najamu izzar a tarihin ta na kannywood, Koda yake ba wannan bane karon farko da ake zargin matan kannywood da aikata badaidai ba.

Haka zalika wasu lokutan Kuma Akan fitar da video matan kannywood ba tare da sunada Kaya ba, Amma Kuma a cikin kuka Aisha najamu izzar so ta fito ta barranta kanta da wannan Abu da ake zargin ta.

izzar so

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button