Labaran Kannywood
Kalli wasu Jaruman Kannywood Maza da Mata da aka bayyana masu irin kamar su wanda ba kowane ya san su ba
Kalli wasu Jaruman Kannywood Maza da Mata da aka bayyana masu irin kamar su wanda ba kowane ya san su ba
A cikin wata bidiyo da muka samu a yanzu daga Tashar Arewapackage dake kan manhajar Youtube, munga wasu daga cikin Jaruman Masana’antar Kannywood wanda aka sami masu irin jamar su.
Advertising
A cikin bidiyon zaku ga yadda aka gero Jaruman daya bayan daya tare da wanda yake kama da shi, sai ku kalla bidiyon dake kasa domin kuga Jaruman tare da wadan da suke kama da su.
Ga bidiyon nan a aka domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising