Labaran Kannywood
Sabuwar Jarumar shirin Kwana Casa’in 90 wanda ta fito a matsayin Salma ta wallafa hotunan da suka janyo mata cece-kuce da zagi
Sabuwar Jarumar shirin Kwana Casa'in 90 wanda ta fito a matsayin Salma ta wallafa hotunan da suka janyo mata cece-kuce da zagi
Kamar yadda kuka sani a cikin shirin nan mai dogon zango wato Kwana Casan’in 90 an maye gurbin Salma da wata sabuwar Jaruma kuma Mawakiya, wanda a halin yanzu sabuwar Jarumar ita take taka rawar gani a maimakon Salma a cikin shirin Kwana Casa’in 90.
Advertising
To a yau kuma shafin Mikiya dake kan dandalin kasar sada zumunta ta Facebook sun wallafa wasu hotunan Sabuwar Jaruma ta cikin shirin Kwana Casa’in a maimakon Salma, inda suna suka janyo cece-kuce tare da maganganu kala-kala.
Duba da irin shigar da wannan Jarumar tayi wasu sun yi Allah wadai da shigar da tayi tana matsayin ‘Yar Musulmai, domin shigar da tayi bai cancanci ‘Yar Musulmai tayi ba.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising