Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Salim Smart – Magani ft. Hairat Abdullahi (official Audio) 2021.

Fitattun mawaka masu tashe a wannan zaminin Salim Smart da Hairat Abdullahi sun saki sabuwar wakar su mai taken suna “Mafani“.

Advertising

Mawakan sun kasance masu rera waka tare kasancewar suna da zakakan murya. Yakamata masoyan wannan jarumai su saurari wannan waka.

Hairat Abdullahi da Salim Smart sun kasance masu farantawa masoyansu rai ta hanyar rera musu wakoki masu dadi tare. zaku iya saurara wannan waka ko juma kuyi Download dinta

Salim Smart – Magani ft. Hairat Abdullahi (official Audio) 2021.

Ku cigaba da bude shafin mu dan samun zafafan wakoki da labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button