Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bayani akan Jaruman Masana’antar Kannywood wanda suka yi aure a wannan shekarar da muke ciki 2021

Bayani akan Jaruman Masana'antar Kannywood wanda suka yi aure a wannan shekarar da muke ciki 2021

Kamar yadda kuka sani a wannan shekarar da muke ciki da yawa daga cikin Jaruman Masana’antar Kannywood sun yi aure, wanda aka sha shagalin biki.

Advertising

A kwanakin nan ma Ficaccan Mawakin Kannywood Abdul D One ya angwance da wata zankadediyar budurwar sa inda abokan aikin sana’ar sa suka yi dandazo a wajan shagalin bikin nasu.

To a yau kuna Tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube sun wallafa wata bidiyon inda ake bayani akan Jaruman Masana’antar Kannywood wanda suka yi aure a wannan shekarar da muke ciki 2021.

A cikin bidiyon zakuga yadda ake jero Jarumar daya baya daya ana bayanin su tare da nuna hotunan su, Domin kuji bayanin da aka yi akan Jaruman Kannywood wanda suka yi aure a wannan shekarar da muke ciki ta 2021, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button