Labaran Kannywood
Cikaken tarihin Aisha najamu daga bakin ta jarumar Izzar so.
Tarihin fitacciyar jarumar kannywood Aisha Najamu waddda aka fi sani da Hajiya Nafisa a cikin shirin nan mai dogon zango na IZZAR SO.
Advertising
Wanda jarumi Lawan Ahmad yake shiryawa a manhajar nan ta YouTube, zaku iya kallon Bidiyon tarihin jarumar a wannan video dake kasa.
Mungode da bibiyar shafin mu, muna matukar giduya da kasancewa damu.
Advertising