Labaran Kannywood

Duk da halin rashin lafiya da ramewar da Jaruma Maryam Yahaya tayi wani matashi ya nemi soyyarta a gare shi

Duk da halin rashin lafiya da ramewar da Jaruma Maryam Yahaya tayi wani matashi ya nemi soyyarta a gare shi

Kamar yadda kuka sani Jaruma Maryam Yahaya ta kwanta rashin lafiyar da ta rame sosai wanda har ake bata shawara akan cewa, ta daina yawan wallafa hotunan ta a kafafan sada zumunta tayi hakuri sai ta kara warwarewa.

Amma sai Jarumar taki yarda da shawaran da ake bata inda ta cigaba da wallafa hotunan ta tare da bidiyo a shafin nata na sada zumunta.

To ana tsaka da haka sai wani matashin saurayi ya bayyana inda ya nuna kauna da soyayya ga Jaruma Maryam Yahaya, domin yana bukatar ta karbi soyayyar sa idan ta amince har auren ta ma zai ita.

Duk dai zakuji cikekken bayanin a cikin wata bidiyo da muka samo daga Tashar “Hausapro Tv” dake kan manhajar Youtube.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button