Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Umar M Shareef – Zahirin Soyayya Official Audio 2023.

Umar M Shareef – Zahirin Soyayya Official Audio 2023.

Umar M Shareef Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wani saban video wakar sa mai taken suna “Zahirin Soyayya”.

Advertising

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

PLAY

Advertising
https://youtu.be/OizeET04y0I
Umar M Shareef – Zahirin Soyayya Official Audio 2023.

Ku cigaba da Hausadailynews.com domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button