Advertising
Advertising
Labarai

Asirin wani mutun da aka kama bayan ya binne gawarwakin wasu mata guda biyu ya tonu.

Asirin wani mutun da aka kama bayan ya binne gawarwakin wasu mata guda biyu ya tonu.

Advertising

An sami gawarwakin wasu mata da suka bata a babban asibin kwararu dake jihar kwara, bayan an kama wani mutun da laifin kashe budirwa da wani diraiban a Jihar.

Ana kiran babban likitan da “serial killer” shine babban daraktan dake kula da lafiya a asibitin kimiya dake jihar illorin.

Hukumar yan sandan jihar sunyi bincike bangaren offishin likitan, Inda sukaci karo da wani Siminti mara zurfi, Anci karo da gawar wata mata wadda aka binne a wajen.

Advertising

Jami’an yan sandan sun cikaga da bincike a offishin likitan inda sukai karo da kwandon shara dauke da gawar wata mata mai suna Nafisat Halidu.

Kamishinan jihar ya bada umarni ga yan sandan domin a mika wanda ake zargi zuwa shashin bincike na yan Sanda jihar kwara domin ci gaba da yi masa tambayoyi.

kucigaba da bibiyabr mu dan samun labarai masu inganci.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button