Wakokin Hausa

Isah Ayagi – Na kamu (Official Audio).

Fitaccen mawakin Hausa Isa Ayagi ya sake sakar muku wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Na kamu“.

Isa Ayagi ya kasance mawakin gausa mai wakar soyayya wanda akoda yaushe ya saki waka sai tayi suna a idan duniya.

zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kuyi Download dinta. Wannan waka mai suna Na Kamu anyita ne sabida masoya da ma wanda basu fara soyayyar ba.

isa ayagi Na kamu

Ku cigaba da bibiyar dhafin mu dan samun zafafan wakoki da labarai kalala.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button