Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Nafisa Abdullahi ta shiga gaban wasu manya-manyan Jaruman Kannywood Mata a matakin Duniya

Nafisa Abdullahi ta shiga gaban wasu manya-manyan Jaruman Kannywood Mata a matakin Duniya

Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi ta sami gagarumin cigaba wanda bazata taba mantawa da shi a rayuwar ta ba har abada.

Advertising

Nafisa Abdullahi wacce aka fi sani da Sumayya a cikin shiri mai dogon zango na kamfanin Saira Movies wato Labarina wanda ake haskawa a Tashar Talabijin ta Arewa24, ta shiga jerin Mutane goma 10 a Dumiya wanda aka fi neman karin bayani a kan su a manhajar matambayi baya bata wanda ake kira Google a turance.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta shiga jerin ne tare da wasu Jaruman Kudancin Nageriya da ake kira Nollywood, irin su Destiny Etiko, Tento Dikey da kuma Zubby Machael.

Sai dai manhajar Google din sun saka sunan Nafisa Abdullahi a cikin gerin Jaruman Kudancin Nageriya na Nollywood, maimakon a ganta a bangaren Kannywood.

Advertising

A lissafin Matan Kannywood da suka fi shahara Nafisa Abdullahi ita ce ta farko, sai Rahama Sadau wacce take take mata baya, sannan sai Fati washa, daga nan kuma sai Maryam Yahaya, sai kuma ta karshe wato Jaruma Hadiza Gabon.

Domin kuji cikekken labari sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button