Labarai
Yanzu yanzu wani Bidiyo ya bullo wanda ake tunani Bello turji ya shigo hannu jami’an tsaro.
Wani Bidiyo dayake yawo a manhajar YouTube wanda ke nuna cewa kasurgumin da tada kayar baya Bello Turji ya shiga hannun jami’an tsaro.
A kwannan baya dan tada kayar baya Bello Turji ya aikewa da saraku na wata takarda neman sulhu mai tsayin shafi uku.
wannan shine Bidiyon da muka samu wannda yake nuna cewar dan tada kayar bayan ya shiga hannu.
Ku cigaba da kasancewa damu domin samun zafafan labarai Mungode.