Uncategory
MG Auta Boy – Garin So Full Album 2022.
Fitaccen mawakin Hausa MG Auta Boy ya saki sabon Album din wakar sa mai taken suna “Garin So” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun Saurari Wannan Sabon Album.
Advertising
MG Auta Boy ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu dadi da faranta rai. Wannan shine jerin sunayen wakokin da suke dauke a wannan album mai suna “Garin So.
1- Naji Dadi
2- Rabuwa
Advertising
3- So Ruwan Zuma
4- Tsuntuwar So
5- Zaki uban maza
6- Lokaci Na
7- Nafara sonki
9- Muda Masoyanmu
10- Ina Rabbana So Bawanala
11- Inaji Dake
13- Akwai dalili
14- Garin So
15- Akwai Bayani
16- Duniyar So
17- Zabin ZUCIYA
Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.
Advertising