Labaran Kannywood
Jerin Jaruman Kannywood Maza da Mata wanda wanda aka bayyana su a matsayin ‘yan bautar Kasa
Jerin Jaruman Kannywood Maza da Mata wanda wanda aka bayyana su a matsayin 'yan bautar Kasa
Tashar Arewapackage Tv dake kan manhajar Youtube ta wallafa wata bidiyon Jaruman Masana’antar Kannywood wanda suka bautawa Kasa.
Advertising
A cikin bidiyon zakuga yadda aka jero Jaruman daya bayan daya sannan kuma ana bayani akan su, wanda a cikin Jaruman kun san wasu wasu kuma ba lallai ne ku san su ba.
Domin kuji cikekken bayani akan wadan nan Jaruman da suka bautawa Kada sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising