Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Makallata: Tabbas Salmah kwana chasa’in tafi Rahama Sadau da safara’u iskanci.

Bayyanar hotunan tsaraicin Mufeedah yasa mutane sun fara bayyana cewar tabbas Rahama Sadau da safara tacikin Shirin Kwana casa’in nasu iskancin bai kai na wannan sabuwar jarumar ba.

Advertising

Bayan hotunan sabuwar jaruma Mufeedah Wandda ta fito a matsayin Salma acikin a cikin Kwanacasa’in Suka Bayyana a shafukan sada zumunta Wanda har wasu suke tunanin jarumar ba cikakkiyar musulma ba ce sun janyo Mata cece kuce.

Idan zaku iya tunawa a kwanan baya wasu Bidiyon safara’u ta cikin shirin kwana chasa’in suka bayyana, hakan yasa aka dakatar da ita a cikin shirin.

Haka zalika Jaruma Rahama Sadau itama an dakatar da ita a sanadiyar irin wannan ya faru da ita sanadiyar wata riga datasa har hakan yasa wani kafiri yay sabo.

Advertising

Yan kallo suna tura sako zuwa ga mahukunta gidan talabijin din da su dakatar da ita a cikin shirin kaman yadda aka dakatar da sauran yan wasa sanadiyar irin wannan.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button