Labaran Kannywood
Tsohon Mijin Momee Gombe Adam Fasaha ya sa wani shakku a zukatan Mutane kan aure su da Nana ta shirin Izzar so
Tsohon Mijin Momee Gombe Adam Fasaha ya sa wani shakku a zukatan Mutane kan aure su da Nana ta shirin Izzar so

Tsohon Mijin Momee Gombe wato Adam Fasaha ya haifar da wani shakku a zukatan Mutane kan wasu hotuna daya wallafa a kwanakin baya na kafin aure wanda ake kira Pree Wedding Picture.
Inda aka gan shi tare da wata Jarumar Kannywood din wato Minal Ahmad wacce ake kiran ta da Nana a cikin shirin Izzar so mai dogon zango.
Wannan labarin mun samo shi ne daga Tashar Kundin shahara dake kan manhajar Youtube, wanda a cikin bidiyon zakuji gaskiyar abin da yake faruwa akan batun wannan auren na tsohon Mijin Momee Gombe wato Adam Fasaha da Nana ta shirin Izzar so.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji cikekken labari.