Labaran Kannywood
Wani Saban Bidiyon jaruma kwana chasa’in Rayya sun dau hankula a wajen mutane.

Jarumar kannywood Rayya ta cikin shirin kwana chasa’in ta saki wasu Bidiyon ta masu daukan hankula wanda mutane da dama suke ta surutu akai.
Kaman yadda kuka sani jarumar kannywood Rayya ta kasance wadda tayi fice wajen barkwanci a cikin fina finai da kuma dan dalin TikTok.
jarumar ta saki Bidiyon a shafin ta na TikTok wanda hakan ya jawo mata ce-ce ku-ce. Zaku iya kallon Bidiyon a kasan wannan rubutun.