Advertising
Advertising
Labarai

Yadda Hausawa suke wulakanta kan su a idon duniya baza ganin darajar kan su, Daga Sheikh Aminu Daurawa

Yadda Hausawa suke wulakanta kan su a idon duniya baza ganin darajar kan su, Daga Sheikh Aminu Daurawa

A cikin wata bidiyo da muka samu wanda Tashar Kundin shahara dake kan manhajar Youtube ta wallafa, munga Ficaccan Malamin addinin Musulinci Sheikh Aminu Daurawa yana bayani akan samin ‘yan cin kan Kasar Nageriya.

Advertising

Kamar yadda zakuji daga bakin a cikin bidiyo Malamin yana bayani akan samin ‘yan kan Nageriya wanda a yanzu an cika shekarar 60 kenan da samin ‘yan cin kai a Nageriya.

Bayan haka yayi bayani akan cewa, ba’a ganin darajar yaren mu na Hausa sannan kuma ba’a ganin darajar tufafin mu da kuma daragar abincin mu tare da kan mu gaba daya.

Ga bidiyon nan dai a kasa domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Sheikh Aminu Daurawa.

Advertising
https://youtu.be/E_FUY9KNifs

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button