Labaran Kannywood
Abinda ali nuhu yay wa hamisu breaker da rakiya musa ya bawa kowa mamaki.

Kyautar ban girma da Sarki Ali Nuhu ya bawa jaruman kannywood Hamisu Breaker da Rakiya Musa wanda hakan ya girgiza matan kannywood.
Fitaccen jarumi a masana’antar kannywood wanda har kawo yanzu babu kamarsa bakuma a samu ba har yanzu. Shugaban duk wani Mai yin film din Hausawa a wannan lokacin domin kowa yasan yadda Ali nuhu yake taka rawa a harkar.
Haka zakika jaruma Mai kyau cikin jerin jaruman da suke taka rawa a masana’antar kannywood a yanzu rukaiya Musa wacce kowa yake Baiyana ta a matsayin jarumar da sai tafi duk wasu jaruman kannywood iya acting a yanzu dai kowa yake alfaharin ganin ta a ciki n fina finai.